iqna

IQNA

annabi Ludu
Fitattun Mutane A cikin Kur’ani  (15)
Sayyidina Ludu (a.s) yana daga cikin sahabban Annabi Ibrahim (AS) wajen kiran mutane zuwa ga tauhidi. An sanya shi tafiya zuwa wasu garuruwa don yada tauhidi, amma ya fuskanci fitina mai yawa a kan wannan tafarki, kuma hakurinsa da kokarinsa a kan wannan tafarki abin yabawa ne.
Lambar Labari: 3488181    Ranar Watsawa : 2022/11/15